Dama me kyau daga babbar jami'a

 


Tallafin karatu na Daliban Ƙasashen Waje a Jami’ar Alberta (University of Alberta)


University of Alberta na bayar da tallafin karatu iri-iri ga daliban ƙasashen waje masu neman shiga digiri na farko (Undergraduate). A kowace shekara jami’ar tana bayar da sama da dala miliyan 52 na tallafin karatu da taimakon kuɗi ga ɗalibai.


Nau’ikan Tallafin Karatu

1. Tallafin da ba sai an cika Form ba (Admission-Based Scholarships)

Da zarar ka nemi admission, jami’ar za ta duba cancantarka kai tsaye ba tare da wani ƙarin application ba.

International Admission Scholarship

Dalibai masu sakamako mai kyau za su iya samun har zuwa:

CAN $5,000

Regional Excellence Scholarship

Dalibai daga wasu yankuna na duniya masu ƙwarewa za su iya samun:

CAN $5,000

Gold Standard Scholarship

Manyan ɗalibai 5% a kowace faculty za su iya samun:

CAN $6,000


2. Tallafin da sai an yi Application (Application-Based Scholarships)

Akwai karin tallafi ga ɗalibai masu ƙwazo, shugabanci, ko buƙatar taimakon kuɗi.

Muhimmin Abu

Dole ne ka fara neman admission kafin neman scholarship.

Ranar ƙarshe ta application ita ce: 10 ga Janairu 2027


Manyan Tallafin Karatu

President’s International Distinction Scholarship

Dalibai 25 mafi ƙwarewa masu shugabanci za su iya samun:

Har zuwa CAN $120,000

Ana biyansa cikin shekaru 4

Chan Pang Kuen Memorial International Distinction Scholarship

Dalibai masu ƙwarewa da shugabanci za su iya samun:

Har zuwa CAN $120,000

International Leader Scholarship


Ana bayar da wannan ga ɗalibai masu:

Kyakkyawan sakamako

Jagoranci

Ayyukan al’umma

Za su iya samun:

Har zuwa CAN $15,000


May Quon Undergraduate Scholarship

Dalibai ‘yan China ko Hong Kong masu buƙatar taimakon kuɗi za su iya samun:

Har zuwa CAN $100,000

Cora Martinson International Scholarship

Daliban Augustana Faculty masu ƙwarewa za su iya samun:

Har zuwa CAN $56,000

Global Citizen Scholarship for IB Diploma Students

Daliban International Baccalaureate (IB) masu ƙwarewa da shugabanci za su iya samun:

Har zuwa CAN $53,000 duk shekara

Na tsawon shekaru 4


Yadda Ake Neman Admission

Domin neman shiga jami’ar:

Applying to the U of A

Tuntuɓar Jami’ar

Daliban ƙasashen waje:

Email: welcome@ualberta.ca

Student Service Centre:

Student Service Centre


Muhimman Bayanai

Jami’ar tana cikin Edmonton

Ana koyarwa a Canada

Scholarship ɗin na taimakawa sosai wajen rage kuɗin makaranta da rayuwa

Ana ba wa ɗalibai masu ƙwazo fifiko

Shawara Ga Masu Neman Scholarship

Domin ƙara damar samun scholarship:

Ka samu sakamako mai kyau sosai

Ka nuna leadership

Ka shiga ayyukan al’umma

Ka yi application da wuri

Ka rubuta personal statement mai kyau

Official Scholarship Page

University of Alberta International Entrance Scholarships

Post a Comment

Previous Post Next Post