Shin za ka iya hasashen yawan mutanen da ka taɓa mu amala da su?
“mu amala” iya ta tsakanin ka da mutanen itake jawo maka soyayya ko kusanci da manyan mutane. Duk da cewa wannan mu amala ba ta bayyana cikakkiyar baiwar mutum, mutane da yawa suna son yin irin waɗannan haduwar domin buda basira
Irin Wannan haduwar tana baka dama ka bude tinani ne kawai, ba hukunci ko tabbaci ba.
Abu Tambaya me kataba haduwa dashi wanda ya baka mamaki acikin mu amalantar mutane Wanda ya dagomaka basirarka yakaika sama
1. Wane mutun ka taba gani a wani wuri na daban?
Me yayi Wanda yasa kajishi cikin ranka
Baiwarsa a bude take ko mai boyewane
A wace irin haduwa ka sameshi
Kai me kayi Wanda ka nuna basira
2. Ka taɓa yin kirkira ba tare da kaga wani yayi ba?
A’a, kuma ina son samar da Abu Wanda babu irinsa
A’a, amma ina son gwadawa wata rana
To me kake jira Dan uwa, lokaci fa bazai jinkiramaka zuwa gobe ko wata ranaba.
Ka fara lissafa abunda kake ganin shine baiwarka.
3. Kayi kanka Tambaya, wane ɓangare zakasa tinaninka Wanda ya fi jan hankali?
Munada noma da kiwo fa
Muna da kimiyar kirkira tin kafin zuwan bature
Akwai kasuwa
Noma, kirkira, kasuwanci dukansu chanzawa suke lokaci lokaci, To Kai wane tasiri zakayi wajen sauya harkar noma ko kasuwa ta hanyar kawo wata sabuwar dabara ga masu noman, idan Kai haka al umma sun samu irin baiwar ka sannan Kai Kuma ka anfana.
A karshe
Wannan Dan jan hankaline akayi shi domin nishaɗi da fahimtarwa. Hakan ba shine cikakken anfani da dabara ko basira ba. Abu mafi muhimmanci shi ne mutum ya kasance cikin mutunci, aminci, da fadada tinani, da girmama kansa da sauran mutane.

Post a Comment