SHAWARA

  


 
 A wannan rayuwar da muke  yanada wahala kacinma nasarar wani abu komai kankantarshi idan babu ilimin wannan abu, To meyasa matasa suke kauda kansu akan ilimi bayan sun san wannan kalubalen?


    Gaskiyar amsa itace dayawan matasan basuda wata manufa kawai rayuwarsu suke akan abunda yasamu 


    Tin daga wannan  lokaci datashi yaduba kansa idan ma bacciyake ya farka yasan inda yake son dosa dan ya fantsama neman sanin wannan abunda zai shiga





Post a Comment

Previous Post Next Post