Futo da baiwa cikin dabara



 Shin Kana Iya Nuna Alamar gazawa?

Gwada kanka ta hanya mai sauƙi don gano yadda mutane ke ganinka

Ka taɓa tunanin ko mutane suna iya gano wani abu game da kai daga yadda kake?


 Wannan gwajin zai taimaka maka fahimtar yadda wasu ke kallon halayenka da salo naka da abunda suke ganin zaka iya.


 Wannan gwaji na Dan jan hankaline  kawai, ba wani tabbaci bane na gaskiya.

 Amsa Tambayoyi Masu Sauƙi

1. Wane irin baiwa ka taɓa futowa da kanka?

Tin daga kan tinanain baiwar

Kwarin gwiwa akan baiwar

Gwada aiwatar da abunda kake jin zaka zo da

Wani salo na musamman akansa

Ko babu ɗaya daga ciki


Wannan gwajin yana ƙoƙarin nuna yadda wasu mutane za su iya kallon halayenka ko salon rayuwarka. Amma ka tuna:

Ba za a iya tabbatar da baiwar mutum ko yadda yake ba ta hanyar kallo kawai

Mutane suna da bambance-bambancen basira da tinani

To kai zaka bayyana taka baiwar sannan mutane su gane ka 

Kada ka bari a yanke hukunci a kanka kai tsaye


 Shin Baiwar ma Gaskiya Ne?

Baiwa dai wata dabi a ce da Allah ya ke kimsawa kowane Dan Adam don yayi amfani da ita wajen samar da wani Abu ga kansa ko sauran al umma.

Amma a gaskiya:

Ba a iya tabbatar da hakan Sai da abunda aka gani

Wani lokaci mutane suna dogara ne da zahiri ko abunda za ayi kawai

Hanya mafi kyau ita ce cikin mutunta kowa ba tare da fadin Kai wanine ba, ka yankewa kanka kayi anfani da baiwa da dabarun da kake dasu karka yanke hukumcin  cewa bazaka iya ba


A karshe

Wannan gwaji na dabaru ne kawai don jan hankali da fahimtar yadda mutane ke kallon salo da halaye. Abu mafi muhimmanci shi ne ka kasance kai kanka, ba tare da damuwa da ra’ayin mutane ba.

Post a Comment

Previous Post Next Post