DAMAR AIKI

Matakin farko da yake cika burin mutum na zama ma aikaci ko mai sana ar kansa shine ya rike makullin bude kofar nasara, wato yasan ilimin abun da zaiyi na aikin ko wannan sana ar, Idan aikin gomnatin ne ko wani company da yake zaman kansa dole a bukaci sanin kwarewarsa kaafin a bashi wannan bangaren hakama me sana'r kansa sai ya san wannan sana'ar kafun ya shiga, idan ya shiga da kansa gaskiya zai hadu da tangarda

Post a Comment

Previous Post Next Post