ILIMI

Ilimi yana da fa ida da amfani masu yawa a rayuwar mutane ta yanda meshi yake zama abunda marshi bai isa ya zamaba, Ilimi yanasa mutum ya gane duniya da abunda yake cikinta. Ilimi yana temakawa mutum ya iya ban bance karyada da gaskiya, kuma duk inda aka samu al umma tayi ilimi wannan al umma tana smun ci gaba cikin sauri a fannoni kamr tattalin arziki, kimiyya da fasaha.


Post a Comment

Previous Post Next Post